Alhamdulillah kamar yadda mukai Alkawarin zamu kawo maganin wanda yake karya sihiri ko jifa,ko sammu Allah ya nufa yau mun cika shi.
Kuma shi wannan na hayaki ne wanda mutum zai hada ya rika zuba shi akan garwashi yana amfami dashi,yadda abun yake kuma shine.....
ABINDA ZAA NEMA.
1. Kaikayi koma kan mashekiya
2. Garin kusdul hindi
3. Garin haltit
Zaa hade wannan waje daya,sai a rika diban kadan ana zubawa akan wuta mara lafiya ya rika shakar hayakin.
Idan kuma don kariya zaai kawai sai a saka a daki ko a cikin gida.
Wallahu a'alamu
Abin sadaqa ayiwa Annabi sallallahu Alaihi wasallam Salati.
LIKE AND SHARE.
Comments
Post a Comment