Skip to main content

Posts

SAHABBAI GOMA DA AKA YIWA BUSHARA DA ALJANNA TIN ANAN DUNIYA:-

 *1. Abubakar As-sidiq(R.A) *2. Umar Bin Khattab(R.A) *3. Uthman Bin Affan(R.A) *4. Aliyu Bin Abi-Talib(R.A) *5. Zubair Bin Auwam(R.) *6. Sa'adu Bin Abi Waqas(R.A) *7. Abu Ubaida Bin Jarrah(R.A) *8. Dalhatu Bin Ubaidullah(R.A) *9. Abdurrahman Bin Auf(R.A) *10. Sa'idu Bin Zaid Al-Quraishi(R.A). ♡♡♤♤♡♡♤♤♡♡ ALLAH YA BAMU ALBARKACINSU, ALLAH YA KARA LINKA RAHAMA DA YARDA A GARE SU AMEEEEEN.

Alaramma Ahmed Sulaiman yayiwa Kasa Addu'ah

Sunayen Ƴaƴan Sayyiduna Ali (R)

 Yaran Sayyadi Ali (R) su 15 kuma ga sunayen su kamar haka: 1. Hassan Bin Ali 2. Hussain Bin Ali 3. Abbas Bin Ali 4. Abdullah Bin Ali 5. Ja'afar Bin Ali 6. Muhammad Bin Ali 7. Hannafiyyah Bint Ali 8. Zainab Bint Ali 9. Ummu Kulsum Bint Ali 10. Hilal Bin Ali 11. Rukayya Bint Ali 12. Usman Bin Ali 13. Khadijah Bint Ali 14. Umar Bin Ali 15. Muhsin Bin Ali Wannan sune ƴayayen Sayyadi Ali (R)

MUNA SON AYI MANA UZURI AMMA BA SON YI WA WASU UZURI.

  Talakawan Nigeria muna tashi da wani Mentality wanda yana daga cikin abinda ke kawo mana gaba da kiyayyar junanmu. Misali: 1. Idan Dan siyasa ya gina makarantar kudi sai mu ke zaginsa wai ya kamata ya sanya makarantar ta zama kyauta. Shin idan Dan siyasa bai yi abubuwan da za su kawo masa kudi ba so mu ke ya ke satar kudinmu? 2. Idan muna da alaka da wani mai kudi, idan muka je sayen kayansa musamman idan kayan ba su da yawa sai mu ke tunani ya kamata mai kudin ya ba mu kayan ya ce mu bar kudin. Inda kuma aka yi sa'a mai kudin ya karbi kudin kayan sai mu ce ba shi da mutunci. Shin idan ba neman kudi ya ke ba mai ya sa ya ke sayar da kayan? Idan zai dinga ba mu kaya kyauta shi kuma a ina za'a ke bashi kaya kyauta? 3. Kuskuren da kusan kowa ya ke yi, idan Malami ya yi sai ya zama abin yayatawa. Shin dama tunani mu ke su Malamai wasu mutane ne daban da yadda mu ke? Idan har kana da zuciya to su ma suna da ita, yadda ka ke da sha'awa haka su ma suna da ita, yadda ka ke jin fu...

How DSS Rescued 21 Almajirai From A Jos Church

 How DSS Rescued 21 Almajirai From A Jos Church By Ado Abubakar Musa, Jos Mon, 27 Jun 2022 03:44:49 GMT The Department of State Security (DSS) has raided a house located at JMDB quarters, in the Tudun Wada community of Jos North LGA of Plateau State, where the operatives rescued 21 young people, including almajirai. The Jama’atu Nasril Islam (JNI), while confirming the incident, told Daily Trust that the rescued victims told the group during interrogation that they were forcefully brought to the house and converted to Christianity. The General Secretary of the Evangelical Church Winning All (ECWA), Rev. Yunusa Nmadu, said the house which was raided by the DSS was under the custody of the church but denied that it was used to convert people to Christianity, adding the claim should be discarded. Daily Trust reports that the DSS raided the house on June 14, and recovered the victims, who were said to have been brought to Jos from another state. The raid of the house, according to the ...

A Wani Bincike Da Masana

 A Wani Bincike Da Masana Kiwon Lafiya Suka Yi, Sun Gano Cewa Mafi Ingancin Motsa Jiki A Wurin Mata Shine Kirga KUDI, Yana Kara Masu Kuzari, Walwala Ga Kuma Saurin Sauke Fushi, Maza Kuyi Hattara Ku Rinqa Mika Masu Akan Lokaci, Domin Kiyaye Lafiyar Matan Ku🤣🤣🤣

Yanda ake wankan Gawa Tare da Sheikh Ja'afar Musa Loko (Hafizahullah)